00:00 Kanun Labarai
00:47 Manyan kasashen duniya sun yi Allah waddai da Rasha bisa harin da ta kaiwa wata tashar nukiliya a Ukraine
03:42 Kwamitin sulhun Majalisar dinkin duniya na gudanar da wani taron gaggawa domin tattauna tsaron tashar nukiliyar Ukraine
05:25 Wani bam da ya fashe a wani massalaci ya hallaka mutum 30 a Peshawar na Pakistan
06:20 ‘Yan Najeriya da yaki ya ritsa da su a Ukraine sun fara komawa gida.
source
Our Reality Inhibits Appreciating a System With No Bearing On Religion – Chris Okotie
Lead Pastor, House of God Church, Chris Okotie, emphasizes the need for a change in the system and constitution of...